Butter cookies

Ingredients

  1. 1 butter
  2. 3 cup flour
  3. 1 cup sugar
  4. Flavour vanillah

Steps

  1. Zaki zuba butter da sugar a bowl kiyi mixed din su sai kisa flavour dinki daganan sai ki zuba flour kigaba da mixed din su har sai ya hade jikinsu sai yi shape da kike so sanan kisa chocolate chips ajiki sai ki banking dinshi 10_15min

Source: Read Full Article